An bayyana hadin kai a matsayin tubalin ci-gaba, tare da samun zaman lafiya a tsakanin al’umma.
Dan takarar kujerar majalisar dattawa na jam’iyyar PDP Lawal Adamu Mr La ya bayyana haka a cikin sakon san a taya al’ummar musulmi barka da bubukuwan babbar sallah.
Mr La, ya kuma yi fatan Allah ya ba Alhazan Nijeriya damar kammala ayyukan Hajji, ya kuma dawo da su lafiya, ya na mai bukatar su sa Naijeriya cikin addu’o’in samun mafita daga matsalolin rashin tsaro da su ka addabi kasar nan.
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629(Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/

Sakon Sallah: An Bukaci Al’ummomin Nijeriya Su Ba Hadin Kai Mahimmanci newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
30 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 14 Aug 2019 |
No comments:
Post a Comment