Kotun daukaka kara a Kaduna ta yi watsi da karan da dan takaran gwamna na jam’iyyar
#PDP a babban zaben 2019 Isah Ashiru Kudan, ya shigar gaban ta na bukatar ta umurci kotun sauraron kararrakin zabe dake jihar ta saurari kawararren shaidar na da taki amince wa, bayan ya bayyana gaban ta sabanin lokacin da ta kayyade masa.
Alkalin kotun mai shari’a Adamu Jauro, wanda ya shugabanci zaman kotun da wasu alkalai hudu, ya yi watsi da karar a zaman kotun a garin kaduna.
#LibertyTVHausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629 (Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/
Ku saurari Tashar 'Yanci 103.1 FM kai tsaye a shafin mu na "internet".
https://www.zeno.fm/tashar-yanci-103-...

Daukaka Kara: Kotu Ta Yi Watsi Da Karar PDP newspaper mockup | |
1 Likes | 1 Dislikes |
13 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 3 Aug 2019 |
No comments:
Post a Comment